Yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin gwamnatin Habasha da kungiyar 'yan tawayen kabilar Tigrai (TPLF)
A yayin rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya da suka cimma a ranar 2 ga Nuwamba, 2022 a Pretoria na kasar Afirka ta Kudu ta hanyar shiga tsakani na kungiyar Tarayyar Afirka ta…